IQNA - Shirin "Aminci a Kallo" karo na 43 na mako-mako mai taken "Bayyana Matsayin Mata a Musulunci" ya gudana ne a gidan rediyon Bilal na Musulunci ta Uganda a tashar FM 94.1.
Lambar Labari: 3492941 Ranar Watsawa : 2025/03/18
An jaddada a taron Majalisar Dinkin Duniya;
Tehran (IQNA) A zaman na 67 na kwamitin kula da matsayin mata da aka gudanar a hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York, an jaddada wajabcin gyara kura-kurai game da matsayin mata a Musulunci.
Lambar Labari: 3488784 Ranar Watsawa : 2023/03/10